| |
El período embrionario (Las primeras 8 semanas)
Desarrollo embrionario: Las primeras 4 semanas
Capítulo 3 Fecundación
|
| |
| Ta ilimin vaoloji,
girmancin mutum farawan
ta daga hadi (fertilization) ne
a lokacin da maza da mata suka
ba wa juna kwayoyi (chromosome)
ashirin da uku daga kowanen su
daga hadawar abubuwan rai juma.
Abin rai mace ne ake kira "kwayi"
amma, mafifici sunan shi ne "oosite".
Na maza kuma
"sfam" ne ake fi kira shi
amma mafifici sunan shi ne sfamatozun.
Bayan zubawa kwayi daga mace ta
aikace - aikacen da ake kwayi ovuleshon
kwayin da sfamatozun din su hadu
a cikin wani igyar ciki,
wannan ne ake saba kira igyar
gidan kwayi.
Igiyar din a cikin ciki na mace
ne ya hada jakar kwayi mace (ovaries)
tare da cikin ta.
Sai ya zama abu guda bayan
hadawar wata amfrayo kuma zaigot,
ma'anar shi ne hada da juna.
|
Capítulo 4 ADN, división celular y factor temprano de embarazo
|
| |
| Zaigot na arbain da shida
shi ne massaman taki (sashen) na daya
ta kasancewa sabon mutum tafannin
abubuwan da zamu kamar mahaifin sa.
Wannan mammaki ya kumshe
wadansu abubuwan da ake kira DNA.
Shi ne kumshiyar abubuwan
hurata ga zaman mayan
na dukkan sossan jikin jaririn.
DNA din ya yi kama da tsani
da ake kira heliks guda biyu.
Abubuwan da ke cikin lada din
kumshiyar shi bibbiyan molekuls,
ko ruwan gishiri watau guanine,
saitosin, adenine da taimain.
|
| Bibyun guanine kadai da saitosin,
da adenine da kuma taimain.
Sel mutum guda yana da
kamar biliyan uku ruwan gishirin din.
DNA na sel guda
yana da labari da yawwa
idan aka rubuta shi
a kakin littafi ko takarda,
idan zamu rubuta baka
na daya daga kowanen su
sai da mu samu shafi takari
fiye da dubu sabain sau biyu!
Idan dage farawa zuwa ga karshe,
DNA din sel mutum guda daya
ne wadda takai kafafu uku
ko mita guda.
|
| Idan mu cire dukkan igiyan DNA
a tsakanin tsohowar sel tiriliyan dari,
doguwar shi zai kai
mil biliyan sittin da uku.
Ya yi kamar nisci
kasa zuwa ga rana-je da zuwa
sau dari uku da arbain.
|
| Kamar awa ashirin da hudu zuwa
ga talatin bayan hadi,
sa'anan ne zaigot zai gama da
rababben sel na daya.
A lokacin rabe-raben sel (mitosis),
sel guda ya bara zuwa biyu,
biyu zuwa hudu, da duka.
|
| Daga awa ashirin da hudu zuwa
ga awa arbain da takwas bayan hadi,
aka tabbata da ciki da
ganiwa "homon"(hormone)
wannan ne ake kira
sassafan ciki a cikin jinin mace.
|
Capítulo 5 Etapas iniciales (mórula y blastocito) y células madre
|
| |
| A cikin kwana uku ko hudu bayan hadi,
rababen sel amfrayo
su samu kamar rabin sifiri
amfrayo din ne a ke kira
"morula" yanzu.
Daga kwana hudu zuwa biyar bayan ciki
ne za samu wuri a tsakanin sel din
anan ne ake kira shi blastosist.
Sel wadanda ke cikin blastosist din
su ne ake kira sel masu kumshe ciki
su ne ke canza zuwa kai da jiki
da dukkan fannin jikin yara
wani abin muhimmanci ne.
Sel wadanda ke kumshe
ciki (the inner cell mass) ne
ake kira "amfrayonik stem sel"
saboda iyawa su
zaman iri-irin sel fiye da dari biyu
wadanda ke kumshe jikin mutum.
|
Capítulo 6 1 a 1½ semanas: implantación y gonadotropina coriónica humana (GCH)
|
| Bayan da ya sauka a cikin igiyar ciki,
amfrayo din na farko zai canza
zuwa ga gefen cikin mace din.
Hanyoyin wannan ne ake kira
shukawa daga ran shida
zuwa ga ran goma har dai
sha biyu bayan a hadi.
Sel daga amfrayo za su fara yi homon
wanda ake kira
human korionik gonadotrofin, hCG,
shi ne abin da ake gani a lokacin
bincike domi ciki (samu ciki).
HCG shi ne ke kula homon
domi ya daina abin wata mace,
saboda ciki ya iya ci gaba.
|
Capítulo 7 La placenta y el cordón umbilical
|
| Bayan kafawa ciki,
Sel wadanda ke defi blastosist
su ne ka zama sashen wan
abin da ake kira mahaifa,
shi ne yana tsakiyar mace
da dukkan aikokin amfrayo.
Mahaifa din ne ka ba wa
yara ciki iska da abinci da
homon da kuma magani;
da kuma cire abubuwa
mara kyau da ke cikin;
kuma yana daina hadawar jucin
yaron ciki da na uwarsa.
Kuma mahaifa din yana ba da homon
da kula da amfrayo da lafiyar sa ta zafi
fiye da na uwarsa kadan.
Mahaifa yana yi sako daga yaron ciki
da jijiyoyin cibiya.
Iyawa ba wa rai na
mahaifa ya yi kamar na
sashen kulawa sam - sam
da ke sabuwar asibiti yanzu.
|
Capítulo 8 Nutrición y protección
|
| |
| A mako dayan ciki,
sel da ke cikin
ya zama layi biyu
wato hafoblas
da kuma efiblas.
Hafoblas din ne zai zama
jakar kwai,
shi kuma daya ne daga wadda
mace za ta ba wa yaron abinci
wa sabon amfrayo.
Sel daga cikin efiblast
za su dinki riga mai suna "amnion",
a cikin wanda amfrayo
da kuma yaron ciki
ya nuna har zuwa haihuwa.
|
Capítulo 9 2 a 4 semanas: capas germinales y formación de órganos
|
| |
| A tsakanin mako biyu da rabi,
efiblast ya nuna
massamman tsokoki guda uku,
ko layin jam (germ),
wanda ake kira ektodam,
da indodem,
da kuma mesodam.
Ektodam ne ke canza zuwa
iri-iri fannin jiki
kamar kwakwalwa,
da laka,
da jijiyoyi,
fata,
akaifu,
da kuma suma.
Indodem kuma shine ke zama abin rai
da kuma daijestiv trak,
shi kuma ne ke cikinmulmman
cin abubuwa rai
kamar hanta
da kuma pankras.
Mesodam shi ne zai zama zuciya,
kodoji,
kasusuwa,
guringuntsi,
tsokoki,
da maikacin jini,
da kuma da sauran fannin jiki.
|
| Da makon uku
daga makon uku ne kwakwalwa zai
fara rabawa ga uku da farko
watau kwakwalwa na gaba,
da na tsakiya,
da kuma na baya.
Gabancin resfiretivi
da dijestiv
shi kuma ba za su
makara ba.
|
| Kwaram da maikacin jini
ya taho (numa) daga cikin jakar kwai,
ne za a ga jijiyar jini
a tsakanin amfrayo duka,
kuma za a ga zuciya.
A lokacin daye ne,
zuciyar mai sauri girma
zai cire kansa zuwa
gidam daban
wanda zai fara girma.
Zuciyar din zai fara mici da
mako uku da kwana daya bayan hadi.
Sistem sakulasan
ne sistem na daya daga sauransu,
shi kuma ne tarowa ogan,
masu aiki guda.
|
Capítulo 10 3 a 4 semanas: el plegamiento del embrión
|
| |
| Daga mako uku zuwa hudu,
ma'aikaci jiki zai fara fitowa
kamar kwakwalwa da,
laka,
da zuciya amfrayo
suke fito sosai
da kuma jakar kwai.
Saurin girmancin ne ke neda
amfrayo din.
Hanyar din ne ke juya
kadan daga jakar kwai
zuwa layin dijestif sistem
domi zaman kirji da ramin cikin
gabancin mutum (yaro).
|