CineEl reflejo perioral |
Compre ahoraDe La biología del desarrollo prenatal |
Guión: Bambanci da daina amsuwa wanda muka gani da wuri, daga yanzu ne baki zai nuna juyawa zuwa ga budewa baki. Wannaaikace - aikace ne ake kira "rutin rifleks" kuma gabancin ta yafi lokacin haihuwa, shi ma ne zai taimake sabon jariri nema kan mamar uwar ta a lokacin shan nono. |
Todas las edades en referencia a la fecundación, no al último período menstrual.
Un mes = 4 semanas.
|
< Anterior | Ver fotos instantáneas | Siguiente > |