Skip Navigation

National Geographic Society Este programa se distribuye en los Estados Unidos y Canadá por National Geographic y EHD. [obtenga más información]

DVD ilustrado plurilingüe

La biología del desarrollo prenatal




ILIMIN BOKO A NAN GIRMANCIN TAYI

.Hausa


 

Descargar versión en formato PDF  ¿Qué es PDF?
 

Desarrollo embrionario: 4 a 6 semanas

Capítulo 11   4 semanas: líquido amniótico

Daga mako hudu ne ruwa mahaifa din ya kewaya amfrayo a cikkaken jakar ruwan. Ruwan mai tsafta nan ne, ake kira ruwa mahaifa, wanda ke su amfrayo a boye daga ko wane cuta da wahala.

Capítulo 12   El corazón en acción

Zuciyar ke mici kamar sau dari daya da sha uku a minti guda.

Ga yanzu ta yadda zuciya ke cauza launi da shigowa da fitowar jiki acikin ta a cikin shi da aikace - aikacen ta.

Zuciya zai mici kamar sau miliyan hamsinda hudu kafin haihuwa kuma sau biliyan uku da miliyan dari biyu ga rayuwan shekaran tamanin.

Capítulo 13   Crecimiento del cerebro

Gabancin raf kwakwalwa ne ake gani ta canzawa kwakwalwa na gaba, da na tsakiya, da kuma na baya.

Capítulo 14   Esbozos de las extremidades y piel

Sai hannu da kafa ya fara nunawa, da kama na toho kafa da hannu su a mako hudu.

Yanzu sai a ga komai da ke ciki daga wajen amfrayo saboda sel guda kadai ne yanzu.

Da fata ke samu karfe ne, ke daina kallon ciki daga waje, watau za mu iya kallo fanni yaron ciki zuwa ga wata biyu.

Capítulo 15   5 semanas: hemisferios cerebrales

Daga mako huda zuwa ga biyar, kwakwalwa ya ci gaba nunawa raf kuma ya raba zuwa sashen biyar.

Kai kadai ya kumshe daya daga ukum ta (sulusi).

Kwakwalwa na gaba zai fita, zai yi, zai yi har dai ya zama girma sashen kwakwalwar.

Aikokin wannan sashe watau kwakwalwa na gaba su ne, tsammani da koyo, da tunawa da magana da ganiwa, da ji da tafiyar jiki, da kumce hakuri.

Capítulo 16   Vías respiratorias principales

A sistem rai, bronki (bronchi) na hagu da ne dama su kasance kuma a karshe su hada tare da makogwaro ko abin sha iska, da kuma huhu.

Capítulo 17   Hígado y riñones

Anan ne mayan hanta ya kumshe cikin a gefen micin zuciyar.

Kodoji din zai fito da makon biyar.

Capítulo 18   Saco vitelino y células germinales

Jakar kwai ciki ya kumshe sel haihuwar wanda ake kira"jam sel". Da makon biyar wadannan jam sel su yi tafiya zuwa ga alauran haihuwa na kusa - kusa da kodan.

Capítulo 19   Placas de las manos y cartílago

Kuma da makon biyar, ne amfrayo zai ci gaba zuwa tafi, zaman guringuntsi zai fara da makon biyar da rabi.

Anan muke (ga) hango tafi na hagu da kuma idon hannu da makon biyar da ranaikun shida.